Koma ka ga abin da ke ciki

Sadarwa

Yadda Ya Kamata Ka Yi Amfani da Na’ura

Yin amfani da na’ura zai iya sa ma’aurata su kusaci juna ko su yi nisa da juna. Yaya na’ura take shafan aurenka?

Yadda Za Ka Kame Kanka Idan Ka Yi Fushi

Yin fushi yana iya cutar da kai, haka yake da boye abin da ke damunka. To mene ne za ka yi idan matarka ko mijinki ya bata miki rai?