Koma ka ga abin da ke ciki

Taimako Don Matasa

Shawarwarin Littafi Mai Tsarki za su iya taimaka maka ka jimre da yanayoyi kuma ka yi abubuwan da za su inganta rayuwar ka. a

a An canza wasu sunayen da aka yi amfani da su a wadannan talifofin.

TAMBAYOYIN MATASA

Me Za Ka Yi Idan Aka Matsa Maka Ka Yi Lalata?

Ka yi la’akari da gaskiya da kuma karya game da jima’i. Wannan talifin zai iya taimaka maka ka dauki matakin da ya dace.

TAMBAYOYIN MATASA

Me Za Ka Yi Idan Aka Matsa Maka Ka Yi Lalata?

Ka yi la’akari da gaskiya da kuma karya game da jima’i. Wannan talifin zai iya taimaka maka ka dauki matakin da ya dace.

Tambayoyin Matasa

Tambayoyin da matasa ke yawan yi a kan jima’i, abokai, iyaye, makaranta, da sauran su

Abin da Tsararku Suka Ce

Watakila kuna fuskantar wata matsala da ba ta taba faruwa da ku ba. Ku ga yadda tsararku suka bi da matsalolin.

Bidiyon Zanen Allo

Ka taba kasancewa a yanayi mai wuya sosai? Idan haka ne, wadannan bidiyoyin za su taimaka maka ka jimre da matsalolin da matasa suke yawan fuskanta.

Fallayen Rubutu don Matasa

Wadannan fallayen rubutu za su taimaka maka ka kasance a shirye don yanayi mai wuya.

Don Matasa

An shirya waɗannan ayyuka na labaran Littafi Mai Tsarki da za a iya bugawa don ka yi bimbininsu.

Amsoshi ga Tambayoyi 10 da Matasa Suke Yi

Ka nemi shawarwari masu kyau da za su taimaka maka ka yi nasara a rayuwarka.

Umurni don Nazari

Ka yi amfani da wadannan umurni don nazari don ka tabbatar wa kanka abin da ka yi imani da shi kuma ka san yadda za ka bayyana wa mutane.