Koma ka ga abin da ke ciki

SHAFIN RUBUTU

Ka San Inda Ya Kamata Ka Dasa Aya

Wannan shafin rubutun zai taimaka maka ka daina nuna wa wadda jinsinku ba daya ba kamar kana son shi amma alhali ba ka da niyar fita zance da shi.