Koma ka ga abin da ke ciki

MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Baftisma da Kuma Dangantakarka da Allah (Sashe na 2)

An ɗauko daga babi na 18 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Ka bincika abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da matakan da ya kamata Kirista ya dauka kafin ya yi baftisma.