HASUMIYAR TSARO Na 1 2019 | Zai Yiwu Ka San Allah Kuwa?

Ka bincika amsoshin tambayoyi guda shida da za su taimaka maka ka kusaci Allah.

Zai Yiwu Ka San Allah Kuwa?

Kafin ka zama aminin Allah kana bukatar ka san shi tukuna. Ta yaya za ka yi hakan?

Mene ne Sunan Allah?

Ka san cewa Allah yana da suna kuma babu wanda yake amsa sunan sai shi kadai

Yaya Halayen Allah Suke?

Wadanne halaye masu muhimmanci ne Allah yake da su?

Abubuwan da Allah Ya Riga Ya Yi

Za ka yi mamakin sanin abubuwan da ya yi don mu amfana a nan gaba.

Abubuwan da Allah Zai Yi

Ka bincika abubuwa masu kyau da za su faru a karkashin mulkin Allah mai adalci.

Yadda Za Ka Amfana Idan Ka Koya Game da Allah

Wadanne albarku ne suke jiran wadanda suka zama aminan Allah?

Za Ka Iya Zama Aminin Allah

Ka bincika abubuwa guda hudu da za ka yi don ka zama aminin Allah.