Koma ka ga abin da ke ciki

Kalmar Allah ta Sa Su Farin Ciki

Kalmar Allah ta Sa Su Farin Ciki

An fito da littafin Matiyu a Yaren Kurame na Jafan. Babu shakka, abin farin ciki ne a sami Littafi Mai Tsarki a yaren da ke ratsa zuciyar mutane.