Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Jafan

  • Tokyo, Japan​—Yana amfani da dandalin jw.org wajen yi wa wata kurma wa’azi

  • Shaidun Jehobah suna tattauna da mutane da suka tsira daga girgizar kasa da guguwar tsunami da aka yi a shekara ta 2011, a garin Kamaishi a Jafan.

Fast Facts—Jafan

  • Yawan Jama'a—124,752,000
  • Masu Shela—214,457
  • Ikiliisyoyi—2,888
  • 1 to 583—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

AIKIN WALLAFA LITTATTAFAI

Gajeren Bidiyo: Biyan Bukatu na Littafi Mai Tsarki

Ka duba ka ga yadda maɗaba’a a Japan yake biyan bukatu a faɗin duniya na Littafi Mai Tsarki.