Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Ukiren

  • Lybokhora, Yukiren​—Suna wa’azi a wani karamin kauye

Fast Facts—Ukiren

  • Yawan Jama'a—41,130,000
  • Masu Shela—109,375
  • Ikiliisyoyi—1,234
  • 1 to 391—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

KU ZAUNA A SHIRYE!

An Shiga Shekara Ta Biyu a Yakin Yukiren​—Wane Bege ne Ke Littafi Mai Tsarki?

Za ka so ka ga yadda Littafi Mai tsarki ya yi alkawari cewa za a kawo karshen yake-yake?

Rasha ta Kai wa Yukiren Hari​—Annabcin Littafi Mai Tsarki Ne Yake Cika?

Idan haka ne, Littafi Mai Tsarki ya kwatanta yadda karshen zai kasance?

KU ZAUNA A SHIRYE!

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Addini da Yakin Yukiren?

Shugabannin coci da suka fito daga bangarori biyu suna goyon bayan abin da mutanensu suke yi kuma hakan ya yi dabam da abin da Yesu ya koya wa mabiyansa.